<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Yabi Yesu, ku bayinsa,
 Zo, ku ɗaukaka sunansa,
 Sai da murna za mu gusa
 Wurinsa yanzu.

[V2]
 2) Sunan Yesu ya tsare mu,
 Hannunsa ya tokare mu,
 Ko menene ya same mu,
 Mu ne ƴaƴansa.

[V3]
 3) Kafa begenku gare shi!
 Ba zai sāke ba, in ji shi.
 Daga ayyukan maƙiyi
 Za ya cece ku.</lyrics>
<title>Yabi Yesu, Ku Bayinsa LW208</title>
<hymn_number>208</hymn_number>
</song>